DA DUMI-DUMI: Kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar gwamna Ganduje

Wacce shawara zaku bawa gwamna Ganduje?

Kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar gwamna dakta Abdullahi Umar Ganduje a zaben jahar Kano da aka gudanar na ranar Asabar 23 da watan Mayu 2019.

Kotun ta yi watsi da daukaka karar da jam’iyyar PDP da dan takararta wato Abba Kabir Yusuf su ka yi a watan wanda ke kalunbalantar zaben gwamnan na Kano.
Alkalan da su ka saurari wannan kara da aka daga a karkashin Mai shari’a Tijjani Abubakar, sun tabbatar da hukuncin da kotun sauraron korafin zabe ya yi a baya. Kotun tayi watsi da korafe-korafen guda 24 da alkalan jam’iyyar PDP da ‘dan takararta su ka gabatar.

Zaman kotun ya gudane a yau ne a yau, 22 ga Nuwamba 2019.

Da hakkan kuma aka kawo karshe zaman kotun tsakanin gwamna Abdullahi Umar Gandujue na APC tare da Abba Kabir Yusuf na PDP

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More