DA DUMI-DUMI:  Kotun Kano tace Oshiomhole ya koma bakin aiki

Wata babbar kotun tarayya dake jahar  Kano ta jingine hukuncin da babbar kotun dake birnin tarayyar Abuja ta yanke na dakatar da shugaban jam’iyyar APC ta kasa Adams Oshiomhole.

Mai shari’a Lewis Allagoa ne ya yanke wannan hukuncin yau Alhamis 5 ga watan Maris 2020, inda ya umarci rundunar ‘yan sanda da hukumar tsaro ta farin kaya DSS su bai wa Oshiomhole tsaro domin ya koma ofishinsa.

 

 

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More