
DA DUMI-DUMI: Kotun koli tayi watsi da sake duba a kan hukuncin zaben Bayelsa
DA DUMI-DUMI: Kotun koli tayi watsi da sake duba a kan hukuncin zaben gwamnan jahar Bayelsa wanda da APC bukata,sannan kuma kotun ta umarci lauyin APC da su bawa Lauyoyin PDP naira miliyan goma(10m) ko wanda mutun daya.