DA DUMI- DUMI: Mataimakin shugaban kasar Najeriya  Yemi Osinbajo ya samu sabon jika

Kamar yadda mataimakin shugaban kasar  Yemi Osinbajo,ya bayyana, diyar sa Oludamilola tare da mijin ta Oluseun sun haifa masa sabon jika a yau Litinin 21 ga watan Satamba 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More