DA DUMI- DUMI: Sanata Ajimobi ya rasu

Tsohon gwamnan jahar Oyo Sanata Abiola Ajimobi ya rasu da yammacin yau Alhamis 25 ga watan Yuli 2020.

Wani makusancin sanatan ne ya tabbatar wa BBC labarin rasuwar tasa.

Sanata Ajimobi wanda dansa, Idris ke auren yar’ gwamna Ganduje na jahar Kano Fatima,ya yi gwamnan Oyo na tsawon shekara takwas ya rasu yana da shekara 70 a duniya.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More