DA DUMI-DUMI :Shugaba Buhari ya nada Agboola  Gambari a matsayin sabon shugaban ma’aikatan fadar sa

An nada farfesa Gambari, wanda dan jahar Kwara  ne a yau 12 ga watan Mayu ne bayan rasuwar marigayi Mal. Abba kyari,wanda shine shugaban  ma’aikatan fadar shugaban kasar Najeriya, kafin Allah ya dauki ransa a ranar 17 ga watan Aprilu 2020.

Abba Kyari ya sha  fama da jinya sakamakon gwajin da aka masa na cutar Coronavirus ya nuna yana dauke da kwayar cutar.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More