DA DUMI-DUMI: Shugaba Buhari ya sake nada Boss Mustapha da Abba Kyari

 

Shugaban kasa Buhari ya amince da sake nada Mista Boss Mustapha a matsayin Sakataren gwamnatin tarayya, da kuma Malam Abba Kyari a matsayin shugaban ma’aikatan fadar gwamnati.

Babban mai magana da yawun Shugaban kasar, Garba Shehu ne ya fitar da wannan sanarwar, inda ya bayyana cewa nadin ya fara aiki tun daga ranar 29 ga watan Mayu 2019 da ya gabata.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More