DA DUMI – DUMI:Coronavirus ta bulla a Jahar Kano

Annobar coronavirus ta bulla Jahar Kano, kamar yadda babban darakta a ma’aikatar lafiya ta jahar ya tabbatar wa da BBC.

Dakta Imam Wada Bello ya bayyana cewa, zuwa wani lokaci Gwamna Abudllahi Umar Ganduje zai yi karin bayani kan bullar cutar a jahar.

Yanzu haka dai mutun daya ne mai cutar a jahar.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More