
DA DUMI:DUMI – An cire hotunan Oshiomhole daga shedikwatar APC
DA DUMI:DUMI – An cire hotunan shugaban jam’iyyar APC Adams Oshiomhole, wanda kotu ta dakatar da shi a satin da ya wuce.
Sai dai kuma a wani bangare daga cikin harabar shedikwatar ta APC mun ga wasu manyan fastoci wanda akwai hotun Oshiomhole wanda yake tare da mai rokon kwaryar sakateren jam’iyyar APC wato Bulama Waziri.