DA:DUMI-DUMI: INEC ta bayyana Diri na jam’iyyar PDP a matsayin gwamnan Bayelsa

Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC, ta tabbatar da cewa sanata Douye Diri na jam’iyyar PDP ne ya lashe zaben gwamnan jahar Bayelsa da ke kudu maso kudancin Najeriya.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More