Daliban JSS3 da SSS2 kadai ne za su fara komawa makaranta a Legas

Gwamnatin Jahar Legas ta sanar da cewa daliban aji uku na karamar sakandare (JSS3) da na aji biyu a babbar sakandare (SS2) ne kadai za su koma makaranta ranar Litinin 21 ga watan Satumba, 2020.

Kamar yadda kwamishinar Ilimi ta jahar, Folashade Adefisayo, ta ta bayyana hakkan cikin wata sanarwa da kakakin ma’aikatar ya fitar yayin bayyana tsare-tsaren da gwamnatin ta tanada na sake bude makarantun a yau Lahadi.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More