Dalilin da yasa aka dakatar da yin  gwajin Coronavirus a Kano

Kwanaki biyu bayan da cibiyar da ke yin gwajin cutar  Coronavirus  a Kano ta ce ta rufe, sakamakon rashin kayan aiki.

Sai dai Dr Aliyu Isa ya ce sun aike wa da cibiyar kayan aiki, illa dai harbuwa da cutar Coronavirus  da jami’an masu yin gwajin suka yi ne da kuma yi wa dakin gwajin feshi ne dalilan da suka sa aka dage yin gwaje-gwajen.

Sakamakon dakatar da gwaje-gwajen a birnin na Kano, ya sa kwana biyu a  hukumar NCDC da ma’aikatar lafiyar jahar ta Kano ba su fitar da alkaluman masu dauke da kwayar cutar ba zuwa yanzu.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More