Dalilin da yasa kuto tayi watsi da karar APC a Sokoto

Kotun sauraron kararrakin zabe wadda ta yi zama a Abuja ta yi watsi da karar da Ahmad Aliyu na jam’iyyar APC ya shigar gabanta, wanda yake kalubalantar nasarar da Gwamna Aminu Tambuwal na jam’iyyar PDP ya samu a jahar Sokoto a zaben gwamnan da aka gudanar a watan Maris 2019.
Kotun ta yanke hukuncin yin watsi da karar ta jam’iyyar APC bisa dalilin , cewa dan takarar ta su, su kasa gabatar da kwararan hujjoji da za su nuna an saba wa ka’idojin zabe da kuma dokar zaben.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More