David Lyon na APC ya lashe zaben  jahar Bayelsa

Wacce shawara zaku bashi?

Hukumar zabe mai zaman kan ta, a jahar Bayelsa ta bayyana David Lyon na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jahar da aka gudanar na ranar Asabar 16 ga watan Nuwamba 2019.

Mista David Lyon na jam’iyyar APC ya samu kuri’u 352,552,  yayin da  Mista Duoye Diri na jam’iyyar PDP yake kuri’u 143,172.

Hakkan yabawa David Lyon na  jam’iyyar APC lashe zaben, sai da mista Diri dai ya yi fatali da sakamakon tun ma a lokacin da ake tattara shi.

 

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More