Digirin Girmamawa: Aminu Ala ya bayyana farin cikin sa

Shahararen makawakin hausa Aminu Ala wanda aka fi sani da @alan_waka ya bayyana farin ciki sa tare da yi Allah godiya, iyayen sa, abokanan aikin sa, masoyansa da ma dai sauransu, bayan da jama’ar Hedt ta karrama shi da digirin girmamawa.

“Ina godiya ga wannan Majama’a da ta zabeni  cikin mutanen da ta baiwa wannan digirin girmamawa kadai don cancanta, ba don sanayya ba.”Inji Alan Waka kamar yadda ya wallafa  a shafinsa na Instagram.

Jami’ar Hedt ta baiwa Aminu Ala digirin girmamawa ne a ranar 26 ga watan Satamba 2020 a jahar Kano.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More