Goodluck Jonathan ya isa Mali don sasanta rikicin siyasa

 Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya isa Bamako, babban birnin kasar Mali, da yammacin ranar Laraba 15 ga watan Yuli, domin shiga tsakani a rikicin siyasar da ke ci gaba da ruruwa a kasar, kamar yadda ya bayyana a shafin sa na Twitter.

“Ina za rai tare kyakkyawan fatan zamu samu  galaba a kan abun da ya kai mu. Sakon mu na zaman lafiya tare cigaba ya riga ya isa wajen masu ruwa da tsaki”. Inji tsohon shugaban kasar Najeriya

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More