GoodLuck ya ziyarci shugaba Buhari a fadarsa ta Abuja
Shugaban kasa Najeriya Muhahamdu Buhari, ya karbi bakuntar tsohon shugaban kasa GoodLuck Ebele Johnathan a fadar sa dake babban birnin tarrayyar Abuja, a yau Alhamis 30 ga watan Janairu 2020.

Prev Post