Gwamna El-Rufa’i yayi taron bikin dawowar Shugaban kasa Buhari daga Birtaniya

Gwamna El-Rufa’i yayi taron bikin dawowar Shugaban kasa Buhari daga Birtaniya

Gwamnan Jihar Kaduna yayi taron murnar dawowar shugaban kasa Muhammadu Buhari Najeriya bayan ya shafe kwanaki dari da uku a kasar Birtaniya. Gwamna El-Rufa’I tare da magoya bayan shi sunyi taron ne ranar Talata bayan dawowar Buhari da kwana biyu

You might also like More from author

Comments are closed.