Gwamna Ganduje ya karbi takardar shaidar zama gwamna a karo na 2

Gwamnan jahar Kano Abdullahi Ganduje ya karbi takardar shaidar lashe zaben gwamnan jahar Kano a karo na biyu,  daga hukumar zabe mai zaman kanta wato INEC, an kaddamar da bada takardar  shaidar dawowar gwamna Abdullahi Ganduje tare da mataimakin sa  Nasiru Gawuna a  karo na biyu, a yau Laraba 4 ga watan Afrilu 2019, a filin wasa Sani Abacha da ke unguwar Kofar Mata a Jahar Kano.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More