Gwamnan Edo zai samar da asusun biliyan N1 don taimakawa zawara

Gwamnatin Jihar za ta bayar da tallafin miliyan N250

Gwamnan Jihar Edo,Godwin Obaseki zai samar da asusun naira bilyan N1 don tallafawa matan da suka rasa mazajensu.
Gwamnan ya bayyana hakan ne a wajen bikin Ranar Mata ta Duniya ta shekarar 2021 da aka gudanar a yau.
Obasaki ya ce Gwamnatin Jihar za ta bayar da tallafin miliyan N250, yayin da Jihar za ta hada gwiwa da abokan huldarta wajen samar da ragowar kudaden, wanda za ayi amfani dasu wajen raba matan Jihar,wadanda suka rasa mazajensu ,wadanda radadin annobar Covid-19 ya shafa a Jihar.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More