Gwamnatin Kano Ta Rushe Gidan Da Aka Boye Magajin Garin Daura

Gwamnatin Jahar Kano bada umarnin  rushe gidan da masu garkuwa da mutane suka boye Magajin Garin Daura.

An  rushe gidan ne a garin Semagu da ke kan titin Madobi a Jahar Kano, Gwamnatin Jahar ta Kano ce ta bada umurnin rusau din da aka gudanar.

An rushe gidan ne bayan jami’an tsaro sun samu nasar ceto Magajin Garin Daura bayan ya shafe sama da watanni biyu a tsare a wajen masu garkuwa da mutane.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More