Gwamnatin Najeriya ta sanar da ranar dawo da jigilar jiragen sama na kasashen waje

Ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika ya bayyana cewa, za a fara jigila zuwa kasashen waje daga ranar 29 ga Agusta 2020, kamar yadda ya fitar a shafinsa na Twitter

Sai dai za a fara ne da Jahar Legas da Abuja kamar yadda aka fara da dawo da jigilar jirage a cikin gida Najeriya, cewar ministan sufurin.

A karshe ya ce za a sanar da matakai da ka’idoji nan gaba nada jimawa ba.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More