Gwamnatin tarayya ta saka Sharrudan bude iyakokin Najeriya

96

Normal
0

false
false
false

EN-US
X-NONE
X-NONE

/* Style Definitions */
table.MsoNormalTable
{mso-style-name:”Table Normal”;
mso-tstyle-rowband-size:0;
mso-tstyle-colband-size:0;
mso-style-noshow:yes;
mso-style-priority:99;
mso-style-parent:””;
mso-padding-alt:0cm 5.4pt 0cm 5.4pt;
mso-para-margin:0cm;
mso-para-margin-bottom:.0001pt;
mso-pagination:widow-orphan;
font-size:12.0pt;
font-family:Calibri;
mso-ascii-font-family:Calibri;
mso-ascii-theme-font:minor-latin;
mso-hansi-font-family:Calibri;
mso-hansi-theme-font:minor-latin;}

Gwamnatin tarayya ta saka Sharrudan bude iyakokin Najeriya

Gwamnatin tarayya ta gindaya wasu sharuda da tace ya zama dole a bi idan har za ta sake bude iyakokin kasar, inda take nuna cewa ya zama dole kasashen ECOWAS su mutunta dokar asali.

 

Gwamnantin ta sha alwashin cewa Najeriya ba za ta sake lamuntan sauya ainahin jakar kayayyakin da aka shigo da su daga waje ba, duk wani kaya da zai shigo cikin kasa daga wata kasa da ke zaman mamba a ECOWAS dole ya kasance an sarrafa shi daga kayan cikin kasar ko ya kasance ya kunshi kaso 30% na kayan cikin kasar.

 

Inda ta  jaddada cewar, idan har za a shigo da kayayyaki kasuwar Najeriya daga wata kasa toh ya zama dole kasar ta yi wa kayan rakiya kai tsaye har zuwa boda.

 

96

Normal
0

false
false
false

EN-US
X-NONE
X-NONE

/* Style Definitions */
table.MsoNormalTable
{mso-style-name:”Table Normal”;
mso-tstyle-rowband-size:0;
mso-tstyle-colband-size:0;
mso-style-noshow:yes;
mso-style-priority:99;
mso-style-parent:””;
mso-padding-alt:0cm 5.4pt 0cm 5.4pt;
mso-para-margin:0cm;
mso-para-margin-bottom:.0001pt;
mso-pagination:widow-orphan;
font-size:12.0pt;
font-family:Calibri;
mso-ascii-font-family:Calibri;
mso-ascii-theme-font:minor-latin;
mso-hansi-font-family:Calibri;
mso-hansi-theme-font:minor-latin;}

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More