Har yanzu ni dan APC mai mulki ne – Buba Galadima

Buba Galadima ya bayyana cewa har yanzu shi yana na a   jam’iyya mai mulki ne wato  APC domin kuwa yana daya daga cikin mutane  tara da suka kafa ta jam’iyyar.

Sannan kuma ya ce ya goyi bayan jam’iyyar adawa ta PDP ne saboda sun yi hadaka da ita.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More