Hotun shugaba Buhari a fada tare mayan jami’an gwamnati

Shugaban kasar Najeriya  Muhammadu Buhari, ya jagoranci zaman majalisar zartar wa ta tarayya (FEC) wanda aka saba gudanarwa  a kowanne mako a yau ranar Laraba 19 ga watan Fabrairu 2020.

Taron ya samun halartar mayan jami’an gwamnati,  ministoci, sakataren gwamnatin tarayya  Boss Mustapha, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Abba Kyari,  shugaban hukumar kula da ma’aikatan gwamnatin tarayya  dakta  Folashade Yemi-Esan, mai bawa shugaban kasa shawara a kan harkokin tsaro Babagana Munguno da ma dai saurans

 

Hotun shugaba Buhari a fada tare mayan jami’an gwamnati Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya jagoranci zaman majalisar zartar wa ta tarayya (FEC) wanda aka saba gudanarwa a kowanne mako a yau ranar Laraba 19 ga watan Fabrairu 2020. Taron ya samun halartar mayan jami’an gwamnati, ministoci, sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha, shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Abba Kyari, shugaban hukumar kula da ma'aikatan gwamnatin tarayya dakta Folashade Yemi-Esan, mai bawa shugaban kasa shawara a kan harkokin tsaro Babagana Munguno da ma dai sauransu.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More