
Hotunan shugaba Buhari tare da jami’an tsaro a fadar sa ta Abuja kan maganar tsaro
Shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranci taron tattaunawa kan yadda za’a kawo cigaba a har tsaron kasar Najeriya a fadar sa dake babban birnin tarayyar Abuja, yau Talata 18 ga watan Nuwamba 2019.