Hutun wata 6 zamu bawa mata ma’aikatn gwamnati idan sun haihu –    El’Rufa’i

Gwamnan jahar Kaduna Nasir El-Rufai ya roki al’ummar jahar Kaduna da su yafe masa kan tsauraran matakan da zai dauka wajen  ganin ya bunkasa jahar ta Kaduna.

Ya bayyana hakkan a wajen bikin rantsar dashi wa’adin mulki  karo na biyu,

Gwamnan ya ce, za a baiwa mata ma’aikatan gwamnati wadanda suka haihu hutun wata shida, don tabbatar da lafiyar jaririn da suka haifa da samun kyakkyawan shayarwa.

 

El-Rufai ya kara da cewa, wannan gwamnati za ta maida hankali ne akan bukatun ’yan jahar sannan  kuma ya kara da cewa gwamnatin sa  ta kowa ce idai shi dan jahar kokuma yana zaune a garin ne.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More