Idan na warke daga Coronavirus da kaina zan fada- El’Rufa’i

Gwamnan jahar Kaduna Nasir El-Rufai, ya bayyana cewar, har yanzu bai warke daga Coronavirus ba.

El-Rufai ya bayyana haka ne a sakon da ya wallafa a shafinsa na Twitter a ranar Laraba 15 ga watan Aprilu. “Ku guji yada labaran karya ko da kuwa kuna son yi, idan na warke da kaina zan fito na fada”  in ji gwamnan.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More