Ina da yakinin hada kan Najeriya- Buhari

Shugaba Buhari ya yi alkawarin bunkasa Najeriya tare da cigaba da samar da ayyukan yi da hada kan kasar  ta Najeriya.

Shugaba Buhari yace talauci na da alaka da rashin tsaroa Najeriya

Najeriya ta hau ta tafarkin dimokradiyya ne a shekarar 1999, yayin da bara ne aka sauya ranar daga 29 ga watan Mayu zuwa 12 ga Yuni.

Shugabanni hudu ne suka  yi mulki kasar  Najeriya a tsawon shekara 20 da suka wuce.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More