Ka saci akwati zabe kayi wa ranka – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi al’ummar Najeriya da su guji satar akwatin zabe dan tsira da rayukan su.

Shugaba Buhari ya fadi hakanne a jiya  Litinin 18 ga watan Fabrairu 2019 a wajen taron Kwamittin dattawan APC na kasa wanda aka gudanar a ofishin APC dake babban birnin tarayyar Abuja, bayan da hukumar zabe mai zaman wato INEC kanta  ta dage zaben shugaban kasa dana yan majalisu.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More