Kadan ya rage masu cutar Coronavirus su kai 30,000 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 575 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 29,286 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Lagos-123
FCT-100
Delta-58
Edo-52
Ogun-42
Katsina-24
Bayelsa-23
Rivers-22
Borno-19
Plateau-18
Ondo-18
Oyo-17
Kwara-15
Osun-13
Enugu-9
Nasarawa-7
Abia-6
Cross River-5
Kaduna-3
Ekiti-1

An sallami mutane 11,828 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 645 daga ranar Litinin 6 ga watan Yuli 2020.

Wannan karon dai ba’a samu karin mutanen da suka riga mu gidan gaskiya ba.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More