`Karanta kuga sabon nadin da Shugaba Buhari yayi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Garba Abubakar a matsayin Rajista Janar na hukumar kula da harkokin kamfanoni.

Mista Abubakar ya kasance Daraktan bin dokoki a hukumar kafin nadin na sa.

Nadin nasa na kunshe ne a cikin wata wasika da aka fitar a ranar Talata dauke da sa hannun Shugaban ma’aikatan shugaba Buhari wato  Abba Kyari zuwa ga ma’aikatar kasuwanci da zuba jari, ta ofishin babban sakataren gwamnatin tarayyar Najeriya.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More