Kasar Finland zata rage kwanaki ko sa’oin aiki

Shin zaku so dama kune?Kasar Finland zata kirkiro kwanakin aiki hudu mako ko aiki cikin sa’o’i shidda.

Gyaran zai samu shugabancin Sanna Marin ne,kamar yadda rahoto ya bayyana, gyaran zai ba ma’aikata damar samun lokacin iyalinsu da al’adu.

Firayim minista Sanna Marin,wanda itace mafi karancin shekarau a cikin ministoci zata bar ma’aikatan su fara samun isasshen lokaci da iyalansu da abokai. Hakan kuwa zai taimaka musu wajen walwala da samun lokacin tabbatar da al’adu, inda tace  yana da kyau mutane  su samu isasshen lokaci da iyalansu, abokai da kuma yan uwa. Wanda hakan zai tabbatar da wanzuwar walwala da farin ciki.

Wannan zai zama abinda zamu fara aiki a kai , inji Sanna Marin.

 

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More