Kaso 87 cikin 100 na matalautan Najeriya daga Arewa suke – Bankin Duniya

Menene ra’ayin ku kuma ta yaya za’a samu mafita game da wanan batun?

Babban Bankin Duniya ta fitar da rahoton dake  nuna cewa kaso 87 cikin 100 na matalautan da ke kasar Najeriya suna zaune ne a arewacin kasar.

Talauci a yankin kudu maso kudancin kasar ya yi gagarumar raguwa tsakanin 2011 da 2016, yayin da talaucin da ake fama da shi a arewacin kasar musamman a arewa maso yammaci ke ci gaba da karuwa. Cewar Rahoton.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More