Kiris ya rage masu Coronavirus su kai 3000 a Najeriya

Hukumar da ke dakile  yaduwar cutuka ta  Najeriya wato NCDC ta tabbatar da cewa,  mutune 148 ne suka sake kamuwa da Coronavirus a Najeriya, wanda hakan ya sa addadin masa cutar suka kai 2950 a kasar ta Najeriya.

Sabin wayanda suka kamu sune:

43-Lagos
32-Kano
14-Zamfara
10-FCT
9-Katsina
7-Taraba
6-Borno
6-Ogun
5-Oyo
3-Edo
3-Kaduna
3-Bauchi
2-Adamawa
2-Gombe
1-Plateau
1-Sokoto
1-Kebbi

Daga karfe 11:40 na daren ranar Talata 5 ga watan Mayu 2020, hukumar ta NCDC ta tabbatar da jumullar mutuwar mutane 98, yayin mutane 481 suka warke daga cutar a shafin ta na twitter.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More