
Kotu Ta Dakatar Da Dan Takarar Gwamna na APC a Taraba
Babbar kotun jahar Taraba ta dakatar da dan takarar gwamna na jam’iyyar APC mai suna, Alhaji Sani Abubakar .
Hakan ya biyu baya ne bisa dalilin zargin sa da akeyi na bada shekarun karya a takardun da ya mikawa hukumar zabe mai zaman kanta wato INEC.