
Kotu Ta Yi Fatali Da Batun Dakatar Da Nadin Alkalin Alkala
96
Normal
0
false
false
false
EN-US
X-NONE
X-NONE
/* Style Definitions */
table.MsoNormalTable
{mso-style-name:”Table Normal”;
mso-tstyle-rowband-size:0;
mso-tstyle-colband-size:0;
mso-style-noshow:yes;
mso-style-priority:99;
mso-style-parent:””;
mso-padding-alt:0cm 5.4pt 0cm 5.4pt;
mso-para-margin:0cm;
mso-para-margin-bottom:.0001pt;
mso-pagination:widow-orphan;
font-size:12.0pt;
font-family:Calibri;
mso-ascii-font-family:Calibri;
mso-ascii-theme-font:minor-latin;
mso-hansi-font-family:Calibri;
mso-hansi-theme-font:minor-latin;}
Wata babbar kotun Najeriya dake zaune a babban birnin tarayya Abuja, ta yi fatali da karar da aka shigar a gabanta kan kalubalantar da ta dakatar da kudurin tabbatar da nadin Alkalin Alkalai na kasa Najeriya wato Ibrahim Tanko Muhammad.
Mai shari’a Iyang Ekwo na kotun shi ne ya yi fatali da karar da ‘Omirhobo Foundation’ suka shigar da hujjar cewa ba su da wani hurumin ma tun farko na shigar da karar katon.
Karma yadda rahotanni suka tabbatar da cewa, shugaban kasa Najeriya Muhammadu Buhari ya mika wa majalisa sunan Tanko Muhammad domin su tabbatar da shi a matsayin Alkalin Alkalai na kasa. Sannan kuma ya bukaci majalisar da su tabbatar da nadin mashawarta mutum goma sha biyar.