Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da dakatar da Oshiomhole a matsayin shugaban jam’yyar APC

Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da dakatar da Oshiomhole a matsayin shugaban jam’yyar APC

Kuna da damar fadan ra’ayinku game da wannan lamarin, amma banda cin zarafi.

Kotun Daukaka Kara ta Najeriya ta tabbatar dakatar da Adams Oshiomhole a matsayin shugaban jam’iyyar APC, saboda rashin kwararan hujjoji.

Kotun ta tabbatar da wannan hukuncin ne a ranar Talata, 16 ga watan Yuni 2020.
A watan Maris ne wata babbar kotu dake baban birnin Abuja, ta bayar da umarni dakatar da Oshiomhole a matsayin shugaban jam’iyyar na kasa.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More