
Kotun koli ta tabbatar da Hope Uzodinma na APC a matsayin gwamnan Imo
Kotun koli Najeriya tayi watsi da bukatar Emeka Ihedioha na jam’iyayyar PDP na sake yin duba gama da hukuncin da tayi na zaben gwamnan jahar Imo,inda ta tabbatar da Gwamnan Hope Uzodinma a matsayin gwamnan jahar Imo a yau Talata 3 ga watan Maris 2020.