Kotun koli ta tabbatar da hukuncin daure Jolly Nyame shekaru 12 a gida kaso

Kotun Kolin Najeriya, ta tabbatar da hukuncin da aka yanke wa tsohon gwamnan jahar Taraba Jolly Nyame na shekaru 12 a gidan kaso, bisa hukuncin lafin rashawa Naira biliyan 1.6.

Mai shari’ar kotun Mary Peter-Odili wace ke jagorantar Kwamitin mutum biyar na kotun koli, cikin hukuncin da ta yanke ta ajiye hukuncin biyan tarar Naira miliyan 495 da kotun daukaka kara ta saka wa tsohon gwaman, a zaman kotun da aka yi a cikin watan Mayu na 2018 da Nuwamba 2018 ne aka yanke wannan hukuncin.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More