Kungiyar NYSC sun ziyarci shugaba Buhari a fadar sa ta Abuja

Shugaban kasa Najeriya Muhammadu Buhari ya karbi bakuntar Membobin kungiyar yan bautar kasa ta Najeriya a yau 6 ga watan Fabrairu 2020 a fadar sa ta Abuja.
Kungiya ta yan bautar kasa wato NYSC sun kai masa ziyarar ne dan yi masa godiya bisa karin alawus da suka fara karba a watan da ya gabata.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More