Kwankwaso na barazanar fita daga PDP

Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi barazanar ficewa daga jam’iyyar PDP idan har jam’iyyar ta cire sunan wani dan takara wanda yake mamba daga cikin ayarin ‘yan Kwankwansiyya.

Yayin zaben fidda gwanin ‘yan takarar, Kwankwaso dai yana da ‘yan takara dake neman mukamai dabandaban, wanda ake tunanin sun kai ga cimma  nasara ne saboda zabin Shugaban Kwankwasiyyan.

You might also like More from author

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Comment moderation is enabled. Your comment may take some time to appear.