Kyautar miliyan 6 Ganduje ya bawa zainab da Ibrahim

Gwamnan jahar Kano Dakta Abdulahi Umar Ganduje ya baiwa Zainab Aliyu tare da Ibrahim Abubakar naira miliyan 3 kawannen su, bayan sako su daga kurkukun Saudiyya .

Ganduje ya bayyana sanarwar bada kautar kudi,naira miliyan 6 ne, bayan de wata tawagar  gwanatin tarayya ta musamman suka gabatar da Zainab Aliyu da Ibrahim Abubakar a wajen gwamnan Ganduje, a gidan gwamnatin jahar Kano.

 

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More