Mafi Karancin Albashi: Ma’aikatan jahar Neja zasu tafi yajin aikin sa baba ta gani

96

Normal
0

false
false
false

EN-US
X-NONE
X-NONE

/* Style Definitions */
table.MsoNormalTable
{mso-style-name:”Table Normal”;
mso-tstyle-rowband-size:0;
mso-tstyle-colband-size:0;
mso-style-noshow:yes;
mso-style-priority:99;
mso-style-parent:””;
mso-padding-alt:0cm 5.4pt 0cm 5.4pt;
mso-para-margin:0cm;
mso-para-margin-bottom:.0001pt;
mso-pagination:widow-orphan;
font-size:12.0pt;
font-family:Calibri;
mso-ascii-font-family:Calibri;
mso-ascii-theme-font:minor-latin;
mso-hansi-font-family:Calibri;
mso-hansi-theme-font:minor-latin;}

Kungiyar kwadagon Najeriya reshen jahar Neja ta umarci mutanen  ta da su zauna a gida a matsayin wani mataki na fara yajin aikin sai baba ta gani,  bisa dalilin gazawar gwamnatin jahar wajen biyan karancin albashin  naira 30,000 ga ma’aikatan.

 Daily Trust ta ruwaito shuwagabannin kungiyar ne suka fitar da sanarwa a ranar Litinin 3 ga watan Fabrairu 2020 yayin da suka gana da manema labaru a garin Minna na jahar Neja, inda suka yi kira  da dukkanin ma’aikatan jahar Neja da su shiga yajin aiki a kan batun.

 Kungiyoyin sun hada da kungiyar kwadago, NLC a karkashin jagorancin kwamared Yakubu Garba da shugaban kungiyar yan kasuwa TUC, kwamared Yunusa D Tanimu, inda suka gindaya sharadin janye yajin aikin da har sai gwamnati ta fara biyan sabon tsarin karancin albashi na naira 30,000.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More