Mafi karancin albashi: Shugaba Buhari ya zartar da dubu 30,000

 

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zartar da dubu 30,000 a matsayin mafi karancin albashin ma’aikatan Najeriya.

Yayin da yayi alkawarin tura dokar zuwa majalisar Dan gudanar da sauyen Naira dubu 18000 zuwa dubu 30000.

You might also like More from author

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Comment moderation is enabled. Your comment may take some time to appear.