Mahaifiyar Sylvester Stallone ta rasu tana da shekaru 98

Mahaifiyar shahararren dan wasan fim din Hollywood Sylvester Stallone ta rasu. Amman ainihin abinda da ke tattare da mutuwar Jackie Stallone abune da ba a sani ba har yanzu, cewar TMZ.

Jackie ta kasance tauraruwar Talabijin ce inda take shirin na musamman mai suna ‘Celebrity Big Brother’ a Burtaniya, kuma tana da shiri da take gabatar wa duk “Ran Daren Asabar.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More