Maina ya sayi kadarar da ta kai kimanin naira miliyan 150 a Abuja

96

Normal
0

false
false
false

EN-US
X-NONE
X-NONE

/* Style Definitions */
table.MsoNormalTable
{mso-style-name:”Table Normal”;
mso-tstyle-rowband-size:0;
mso-tstyle-colband-size:0;
mso-style-noshow:yes;
mso-style-priority:99;
mso-style-parent:””;
mso-padding-alt:0cm 5.4pt 0cm 5.4pt;
mso-para-margin:0cm;
mso-para-margin-bottom:.0001pt;
mso-pagination:widow-orphan;
font-size:12.0pt;
font-family:Calibri;
mso-ascii-font-family:Calibri;
mso-ascii-theme-font:minor-latin;
mso-hansi-font-family:Calibri;
mso-hansi-theme-font:minor-latin;}

Khalid Aliyu wanda kani ne a wajen Abdulraseed Maina Uwa daya Uba daya ya tabbatar wada kotu a zaman na yau 16 ga watan Janairu 2020, cewa da gaske ne an bude asusun banki da suna kanwar Maina, wato Nafisat Aliyu ba tare da sanin ta ba, sannan bayan nan ma akwai wasu asusun banki guda uku da aka bude da hadain kan, Maina, shi kanshi Khalid  din da kuma abokin aikin sa Oluwatoyin Meseke kasacewarsa ma’aiakacin banki Fidelity a wancan lokacin.

Oluwatoyin Meseke ma’aikacin banki Fidelity kuma yana zaman haya a gidan su Nafisat Aliyu.

 Khalid ya kuma bayyana wa kotu cewa,  Maina ya aike shi da miliyan 150 ya kaiwa Alhaji Sani a matsayin kudin wata kadara a yankin Life Camp dake Abuja da  Mainan ya siya a wajen sa.

 Daloli ne nauyin kudaden da na kaiwa Alhaji Sani. inji Khalid yayin da kotun ta tambayeshi nau’in kudaden da ya kai.

 

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More