Majalisa ta rantar da yar PDP wacce ta maye kujerar APC

Yau Alhamis 14 ga Watan Nuwamban 2019, Sanata Abiodun Olujimi, ta isar majalisar dattawa dan fara aiki.

Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya  rantsar da Biodun Olujimi inda za ta cigaba da wakiltar Mazabar jahar Ekiti ta yamma a majalisa ta tara.

Biodun Olujinmi ta maye gurbin Sanata Adedayo Adeyeye wanda kotun daukaka kara da ke zama a garin Kaduna ta karbe kujerarsa.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More