Maniyyatan aikin hajji 1538 na Kano suna kasa saudiyya

Kimanin maniyyata aikin hajji guda 1538 na jahar kano ne suka isa kasar saudiyya domin sauke farali
 
Jirgi na Uku ne na Maniyyata aikin Hajji yatashi daga fili tashin jirgin sama na Malam Aminu Kano zuwa filin tashin jirgin sama na King Abdul’aziz dake Jidda dauke Maniyyata 548 na jahar Kano a ranar Laraba 16 ga watan Yuli 2019, da Misalin karfe 9:27 na dare.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More