Martani Shugaba Buhari kan ayyukan gwamna Amusun

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewar manyan ayyuka da Gwaman Amusun ya yi, da sunayen da ya sanya wa aikin, hakan na tabbar da cewa ya shirya barin aiki cikin limana.

Ya bayyana hakan ne a ranar da ya hallarci bude ayyukan da gwamnan jahar Abeokuta Amosun Ibikunle ya, gudanar a  ranar Asabar 25 ga watan Mayu 2019.

Ya bude manyan ayyukan da suka hadar da katafaren ginin shari’a na jahar da ke Kobape da dakin tiyata mai daukar mutum dubu 10 da ke Okelewo, sai katafaren zauren zamani na sayar da kamfala ta adire da gidan talbijin na  jahar wajen maida shi, na zamani wanda ke kan hanyar Ajebo.

A lokacin ziyararsa ya sami tarbar gwamnan jahar mai barin gado Sanata Ibikunle Amusu,gwamnan Legas Akinwumi Ambode wanda shima ke dab da barin gado tare da  gwamnan Ondo Oluwarotimi Odunayo ne suka turbi shugaba Buhari yayin ziyarar tashi jahar ta osun

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More